Kannywood
-
Kannywood: Jaruman da sunka taka leda a shekarar 2021
Tashar YouTube mai suna Duniyar kannywood tayi kokarin wajen tace jarumai bakwai da tauraronsu ya haskaka a masana’antar kannywood. Lawan…
Read More » -
Bai kamata hisbah ta takurawa shatu Garko ba (sarauniyar kyau) – Mansurah Isah
Bai Kamata Hisbah Ta Takurawa Shatu garko Wacce Ta Lashe Gasar Sarauniyar Kyau Ba, Domin Takura Mata Zai Sa Ƴan…
Read More » -
Duk namijin da ya ke barin matarsa ta na rawar TikTok ba zai ji kamshin Aljannah ba – Rukayya Dawayya
Jaruma Rukayya Dawayya a wani bidiyo da ta yi wanda Hadiza Gabon ta wallafa a shafinta na Facebook ta ja…
Read More » -
Au’uzubillahi : Addu’ar muce ke bin Maryam Yahaya
Wata budurwa mai amfani da suna Fatimaumsiun a shafinta na TikTok ta wallafa wani bidiyo wanda wani ma’aboci amfani da Facebook, Sada…
Read More » -
Gaskiyar Auren Adam fasaha tsohon mijin Momee Gombe da Nana Izzar so
Bayan yan kwanaki an samu labari da hotunan masu kafin aure sun yadu a kafar sada zumunta wanda kowa…
Read More » -
Zargin Amfanida Namiji domin biyan buƙatar kanta Aisha Izzar so
Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood kuma jigo wadda yanzu Kannywood ba’a yi dole saida ita domin kuwa yanzu ne lokacin…
Read More » -
Nafisa Abdullahi ce tafi fice a Google 2021
Tauraruwar fina-finan Hausa Nafisa Abdullahi na cikin jerin taurarin da aka fi neman karin bayani a kansu a shafin matambayi-ba-ya-ɓata…
Read More » -
Kalli Hotunan Sabuwa Jaruma Salma ta Kwana Casa’in ta arewa24 ya jawo cece kuce
A safiyar yau ne jairdar mikiya ta wallafa wasu hotunan mawakiya Princess Mufeedah wace itace sabuwa jaruma a cikin sabon…
Read More » -
Ko kun san wasu wakoki aka fi kalla a shekara ta 2021 akan YouTube??
A yau munzo muku da labarin wakokin hausa da anka fi saurare a shekarar 2021 wanda tabbas yana daga cikin…
Read More » -
Jarumi Malam Lawal Gajere Ya Nemi Afuwa da Yafiyar Mawaƙi Tijjani Gandu Kan Saka Shi Yaɗa Ƙaryar Labarin Mutuwar Sa
Malam dai ya yaudari mawaƙi Tijjani Gandu ne ta hanyar sakawa a sanar da shi cewa ya mutu, alhalin kuma…
Read More »