Kannywood
Bai kamata hisbah ta takurawa shatu Garko ba (sarauniyar kyau) – Mansurah Isah
Advertisment
Bai Kamata Hisbah Ta Takurawa Shatu garko Wacce Ta Lashe Gasar Sarauniyar Kyau Ba, Domin Takura Mata Zai Sa Ƴan Kudu Da Amurkawa Zasu Ɗauketa.
Amma Kamata Yayi a Jawo Ta Jiki Ta Zama Manuniya Ga Ƴan Matan Musulmi
Jarumar ta kawo misali da Aish Yesufuda iyalenta amurika sun dauke ta wanda takuramata ne yasa sunka samu damar dauketa.
Jarumar ta jininawa hisbah irin kokarin da suke wajen taimakawa al’umma amma dai yana da kyau a ja shatu garko a jiki a nunawa duniya cewa koda hijab mace zata iya cin gasar sarauniyar kyau ba tare da nuna tsirai ba.
Ga dai abinda jarumar ta wallafa a shafinta.