Kannywood

Jarumi Malam Lawal Gajere Ya Nemi Afuwa da Yafiyar Mawaƙi Tijjani Gandu Kan Saka Shi Yaɗa Ƙaryar Labarin Mutuwar Sa

Advertisment

Jarumi Malam Lawal Gajere Ya Nemi Afuwa da Yafiyar Mawaƙi Tijjani Gandu Kan Saka Shi Yaɗa Ƙaryar Labarin Mutuwar SaMalam dai ya yaudari mawaƙi Tijjani Gandu ne ta hanyar sakawa a sanar da shi cewa ya mutu, alhalin kuma ya na raye. Wanda wannan dalilin ya sa shi kuma mawaƙin ya shelantawa duniya akan Malam Lawal ɗin ya rasu. Kamin daga bisani kuma ya gano ƙarya kawai Lawal Gajeren ya sharara masa, wanda wannan ta sa Tijjani Gandun ya ɗauki mataki a kan Malam Lawal ɗin.
Domin jin cikakken labarin matakin da Tijjani Gandunl ya ɗauka da kuma yafiyar da Malam Lawal ɗin ya nemi Tijjanin ya yi masa ta hanyar kamun ƙafa da jarumi Mustapha Naburaska, don a ba shi haƙuri
Ga bidiyon nan inda ya ke bada hakuri.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button