Kannywood

Kalli Hotunan Sabuwa Jaruma Salma ta Kwana Casa’in ta arewa24 ya jawo cece kuce

Hotunan Sabuwa Jaruma Salma ta Kwana Casa'in ta arewa24 ya jawo cece kuceA safiyar yau ne jairdar mikiya ta wallafa wasu hotunan mawakiya Princess Mufeedah wace itace sabuwa jaruma a cikin sabon shiri mai dogon zango wato kwana Casa’in.

Inda wasu sunka ta fadin albarkacin bakinsu wanda abun wasu sunyi Allah wadai da irin shigar wannan yarinyar kuma musulma wasu kuma sunga laifin wallafar hotunan da ita jaridar ta mikiya nayi.


Ga kadan daga cikin karnin mutane wanda sunka tofa albarkacin bakinsu.
@buharee baba ali cewa yake : To Meye Riban ku a wannan post din wallahi kuji tsoron Allah ku daina yada alfashi. Don kawai ku samu kudi saboda. Comment da da’a muku dayawammu da sun san irin kudin da ake samu Facebook page da mutane dayawa badasu dinga comment akan abun shirme ba. Ina rokon Allah daya shirye mu baki daya ya gafarta mana dukkan kurakuran mu. Badon halin mu
@kabir yahaya cewa yake : Allah ya isarmana ga duk mai son lalata tarbiyar yaranmu kowaye kuma komai kimarshi a idonmu
@umarbalarabe cewa yake : N rantse d Allah irin wadannan ne suke jawo mana masifu a kasar mu, Nasan de wlhy t san abinda tayi b ta kyauta ba kuma tasan hukunci akan abin da tayi. Dan haka wlhy ko addu’a baxan mata ba wlhy Allah ya mata hukunci dai dai d abin da tayi shne kadai abin d xnyi
@ibrahim da’u mutuwa dole cewa yake : Amma dai wannan daga gani ƴar gidan Samuel ce ba ƴar gidan malam Audu ba, Kalli fa yadda ta wangalewa duniya komai
@comr shamsudeen magaji adamu yana cewa : Duk Wanda ya Kara fitowa yace Mana ‘yan fim tarbiyya suke gyarawa Sai mun hau sama dashi kowaye.

@abdul ghaffar Abdullahi ayuba cewa yake : Indai a kannywood ne ba afara komai ba.
Tunda sun samu goyan bayan al’umma sun zama mudubin al’umma su ayau ake jirmamawa kamar malamai.
Dun haka sai abin da aka gani nan baba,
Allah ya shirya.
Allah ya shirya

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button