Kannywood

Gaskiyar Auren Adam fasaha tsohon mijin Momee Gombe da Nana Izzar so

Advertisment

 

Bayan yan kwanaki an samu labari da hotunan masu kafin aure sun yadu a kafar sada zumunta wanda kowa yayi ta fadin albarkacin bakinsa.

Wanda ko a nan hausaloaded ta kawo muku amma bamu kawomuku tabbacin aure ne zasu ko a’a ba to a bisa bincikenmu da munkayi mun samu labarin daga majiya mai karfe ko ince mai tushe daga shi adam fasaha.

Adam fasaha tsohon mijin momee Gombe
Nana Izzar so

Adam fasaha da nana izzar soAdam fasaha da nana izzar so
Inda ya nuna cewa wannan shiri ne wanda har yake fadin gobe zai fitar da wakarsa mai suna ma’aurata wanda tabbas shiri ne ba aure zasu ba.
Gobe litinin 20/12/2021 insha Allah zansaki sabuwar wakata audio mai suna MA AURATA wadda muka rera da naja ta annabi
Zaku iya samunta a YouTube channel dina Adam fasaha tv kuyi Mana subscribe domin samun sabbin ayyukanmu da zarar mundora”[MUSIC] Adam fasaha - Ma'aurata
Ma’ana ga jiya kenan wanda tabbas shiri ne kawai.
Ga masu son dauko wannan waka sai su shiga nan.
DOWNLOAD MA’AURATA SONG

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button