Kannywood

Ko kun san wasu wakoki aka fi kalla a shekara ta 2021 akan YouTube??

Ko kun san wasu wakoki aka fi kalla a shekara ta 2021 akan YouTube??
A yau munzo muku da labarin wakokin hausa da anka fi saurare a shekarar 2021 wanda tabbas yana daga cikin nasarorin da mawakan na samu ci gaba wanda muke fatan 2022 su samu wucewa zuwa 10million.
Shafin kannywwod empire ne ya tattara Wannan bayyani kamar haka:-
“1. Labarina – Happy birthday LAILA = 5.8 Million
2. Labarina Dena kuka = 3.7 Million
3. Mijin Mata Hudu = 3.5 Million
4. Dama = 2.3 Million
5. Labarina Dawo Dawo = 2 Million
Cc @naziru_sarkinwakar_san_kano @aminusaira @real_yamubaba @real_zainab_sambisa @namenj @hamisu_breaker_dorayi @abubakar_s._shehu @nafeesat_official @nuhuabdullahi”Ko kun san wasu wakoki aka fi kalla a shekara ta 2021 akan YouTube??

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button