Kannywood
-
Jerin mutanen da zasu taimakawa Fatima mai zolage – Rarara
Bayan kaddamar da taron mawallafa da dauda kahutu Rarara yayi a jihar kano wanda anka samu bakuncin fatima Aliyu wanda…
Read More » -
Rainin hankali ne dan fim ya ce yana gyaran tarbiyya ko wa’azi – Kyauta Dillaliya
Kyauta dillaliya a cikin shirin mu tattauna da gidan rediyo freedom radio kano sukeyi da jarumai da ma yan siyasa…
Read More » -
Ba dole ba ne, wani sai ya taimaki wani a Fim, dan ya talauce ba – Kyauta Dillaliya ta Dadin Kowa
Ba dole ba ne, wani sai ya taimaki wani a Fim, domin kamar aiki ne, ka yi a biya ka,…
Read More » -


Korar fatima: Dauda kahutu Rarara zai yiwa Fatima Mai zogale goma ta arziki
Bayan fitar wakar fatima mai zogale ta bayar baya da kura inda labarai nan fito cewa uwar gida Fatima mai…
Read More » -



Ina tausayin tsala-tsalan yan matan da ke shiga Kannywood – Kyauta Dillaliya ta Dadin Kowa
Jarumar yar fim din nan Fati Nayo wadda anka fi sani da kyauta dillaliya ta dadin kowa a cikin wata…
Read More » -


Shin da Gaske an kori Fatima Mai Zogale daga wajen Aiki?
Fitaccen mawakin wakokin siyasa Adamu Dauda kahutu rarara yayiwa waka wanda ya fitar shekaranjiya mai suna “Fatima mai zogale” wakar…
Read More » -


Ya kamata Gwamnatin Kano ta waiwayi kauyuka maimakon gina gadoji a birni – Naziru Sarkin waka
Shahararren mawakin nan Naziru m Ahmed wanda anka fi sani da Sarkin waka san kano yayi fira da gidan jaridar…
Read More » -


Ina matukar ƙaunar Adam a zango koda nice mace ta 101 da zai aura – A’isha shushu
Wata matashiyar jaruma a masana’atar Kannywood wanda ta shafe shekara 1 da rabi a masana’atar tana ikirarin haryanzu da budurcinta…
Read More » -


Zainab Indomie tayi tumu tumu da Tijjani Asasse akan a zango
Fitaccen jarumar masana’atar Zainab indomie itama ta fito tayi magana akan maganganu da ya fadi akan adam a zango wanda…
Read More » -


Adam A zango yayiwa Tijjani Asasse martani mai zafi
Fitaccen jarumi tijjani Asasse yayiwa adam a zango martani akan cewa wasu sun butulci ce masa wanda duniya kannywood ta…
Read More »

