Kannywood

Zainab Indomie tayi tumu tumu da Tijjani Asasse akan a zango

Fitaccen jarumar masana’atar Zainab indomie itama ta fito tayi magana akan maganganu da ya fadi akan adam a zango wanda yake mai gida ga zainab indomie.

Zainab indomie ta fusata sosai duba da ba mace bace da ke fitowa soshiyal midiya tana magana ba amma akan irin abubuwan da anka fadi akan mai gidan ta shine ta fito tayi magana inda take mai cewa.

“Yaya tijjani Asasse yau kai ne ke fadin yaya ado bashi da adalci, yaya tijjani yau kai ne ke fadan yaya ado yana canye mana hakki in munyi masa aika?

Saboda bana kusanta masana’ata amma banyi asarar ƙwaƙwalwa ta ta aje bayyanai ba, bari in tuna maka wasu abubuwa da sunka faru akwai lokacin zamuyi daukar adon gari na gana dauka wani fim a lafiya , da yake an sani ni ba nai dauka abu da muhimmanci bane sosai irin “unserious” haka ban shigo Kaduna ba sai 1 na dare kunka kirani kai da falalu kuna cewa ashe ban muhimmancin mai kauna ta ba, kun kayimin fadi da bai kamata in bari yaya ado in bari yayi asara ba.

Bayan na iso kai ne ka kirani waje daukar fim kace rankata kam kannywood babu dan halak irinshi kuma baza’a yi ba – inji zainab indomie.

Zainab indomie tacigaba da bayyani inda ta dauko labarin tafiyar su nijar wajen daukar wani fim

Ga bidiyon nan ku saurara da kunnen ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button