Kannywood
-
Tabbas ya kamata a dawo da Sanusi lamido sarkin kano – Naziru sarkin waka
Fitaccen shahararren mawakin nan na sarakuna, siyasa da ma soyaya Naziru m Ahmad sarkin waka san kano ya bayyana cewa…
Read More » -
Masha Allah: Dan musa Gombe ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Shahararren mawakin nan Muhammad musa dan musa gambe ya samu kafuwar ɗa namiji wanda ya radawa suna Abdulazeez Dan musa…
Read More » -
Shagalin bikin Ɗiyar sani musa Danja Rizqat Sani Musa Danja
Jaruman masana’atar Kannywood sunyiwa abokin sana’ar su sani musa danja kara wajen shagalin auren yarsa da ankayi. Kannywood masana’ata ce…
Read More » -
Nasiha da wa’azi ya kamata malamai su baiwa yan fim ba zagi ba – Daushe
Jarumin fina finan Hausa na Kannywood Rabiu Muhammadu wanda aka fi sani da Daushe a wata hira da ya yi…
Read More » -
Iftila’in da ya faru da tsohuwar jaruma Maryam Wazeery “Lailah labarina” da Mijinta
Tsohuwar jaruma a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Maryam Musa Waziri wadda ke amsa sunan Laila Masu Gonar Naira…
Read More » -
Mansurah Isah : Zamu dauki mataki akan ki, idan baki Janye kalamanki ba – Gwamnatin kano
Gwamnatin Jihar Kano ta buƙaci tsohuwar ƴar wasan Kannywood Mansurah Isah ta janye kalaman da ta yi a wani bidiyo…
Read More » -
Sani musa Danja zai aurar da ƴarsa
Shahararren jarumi kuma mawaki a masana’atar Kannywood sani musa Danja da mansurah isah zasu aurar da ƴar su rizqat sani…
Read More » -
Rarara ya bayyana matsayin A’isha humairah a wajensa
A cikin wani shirin daga kannywood wanda freedom radio kano suke gayyato maza da mata a wannan karo sun samu…
Read More » -
Kaso 80 na masu sayen waya a Arewa saboda kannywood ne – Abba El-Mustapha
Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Kano Malam Abba Almustapha ya bayyana wasu daga cikin nasarorin da ya cimma a shugabancin…
Read More »









