Kannywood
-
Duk macen da ke da niyyar shiga harkar wasan Hausa ta dakata kada ta shigo – Alhassan Kwalle
Shugaban ƙungiyar jarumai ta masana’antar Hausa ta Kannywood Alhassan Kwallai, ya ce duk macen da ke da niyyar shiga harkar…
Read More » -
Tijjani Asasse Ya Ragargaji Adam A. Zango Kan Jifar Su Da Yi Masa Butulci
Fitaccen jarumi Tijjani asase yayi wani bidiyo akan adam a zango da yayi akan yana cewa ya taimawa wasu mawaka…
Read More » -
Ali Jita ya magantu kan abin da Adam a zango yace akan su
Fitaccen mawaki a masana’atar Kannywood kuma shugabantan murya daya ta kannywood Ali isah Jita ya yi wannan sako na musamman…
Read More » -
Tsohuwar Matar Adam a zango tayi Martani akan kalamansa
Daya daga cikin tsofaffin matar adam a zango Aisha Mukhtar wadda suke da ‘ya’ya 3 a duniya biyu namiji daya…
Read More » -
Jerin manya furodusa , mawaka da jarumai da adam A zango yayiwa Goma ta arziki amma sunka manta da shi
Fitaccen jarumi a masana’atar Kannywood adam a zango a cikin wani faifan bidiyo inda ya bayyana sunayensu wanda yace kashi…
Read More » -
Lafiyata ƙalau babu abin da ya same ni,tura ce takai bango – Adam a zango
Adam a zango ya shiga wata damuwa da yake nunawa cewa idan ya daina fim ko waka yana ganin shi…
Read More » -
Duk abun da ya samu adam zango wannan aminu j town din ya taka babbar rawa wajen saka adam zango a damuwa
Wani matashi mai amfani da kafar sada zumunta Farouq Abdullahi Tukuntawa shine ya fadi irin abubuwan da Aminu j town…
Read More » -
Fauziyya D. Suleiman ta magantu akan halin da Adam a zango yake ciki a yanzu
Fitacciyar marubuciya a masana’atar Kannywood kuma mai bada shawara ta musamman akan tallafi da jinkai ta abba kabir yusuf fauziyya…
Read More » -
Daddy hikima abale yayi magana ta hikima akan halin da Adam a zango yake ciki
Shahararren jarumi nan daddy hikima abale wanda anka fi sani da abale yayi dan gajeren bidiyon akan halin da abokin…
Read More » -
Inuwa zafi : Adam a zango ya bayyana irin mawuyacin halin da yake ciki
Shahararren jarumi kuma mawaki adam a zango ya fadi irin yadda ya shiga yanayin rayuwarsa da ya shiga. Adam a…
Read More »









