Kannywood
-
Hotuna: Ayiriri Momee Gombe Tayi auren ba zata
Jarumar Masana’atar Kannywood momee gombe tayi aure wanda ba zato ba tsammani kwatsam anka ga hotunan jaruman masanantar kannywood. Momee…
Read More » -
Abinda yasa munka soke lasisin yan Kannywood – Abba Elmustapha
Shugaban Hukumar Tace Fina-finai ta Kano Malam Abba Almustapha yayi karin bayani kan dalilan Gwamnati na soke lasisin yan masana’antar…
Read More » -
Yadda mahaifiyar abba elmustapha da yan uwansa da iyalinsa suka ziyarci ofishinsa
Abba elmustapha ya shiga ofis a satin da ya gabata domin kama aiki gadan gadan na jagorancin da anka bashi.…
Read More » -
Hotunan da sunka Jawo cece kuce na Jaruma /mawakiya Mufeedah Princess
Aisha saleh wanda ankafi sani da Mufeedah Princess ta wallafa wasu hotuna a shafinta na sada zumunta da na jawo…
Read More » -
Zafaffan Hotunan Bilkisu shema ta dawo fim a fim din sanda
Jarumar Masana’atar Kannywood bilkisu shema wadda ta taka rawar gani a Masana’atar shirya fina finai ta jihar Kano. Bilkisu shema…
Read More » -
Hotunan Yan Kannyood Da sunka Raka Abba Elmustapha shiga ofishinsa
Abba Elmustapha shugaban sakataren tace fina finai a jihar Kano da abba ya bashi wannan matsayi na shugaban tace fina…
Read More » -
Yadda Mahaifiyar Abba Elmustapha da Yan uwansa na taya shi murna Samun shugabanci
Abba Elmustapha shine wanda Allah ya baiwa nagoracin Executive security shugaban hukumar tace fina finai a jihar kano da mai…
Read More » -
Ali Nuhu ga Davido: Ka goge wakar nan ka kuma nemi afuwar Musulmai
Fitaccen jarumin fina-finan Kannywood da na Nollywood, Ali Nuhu ya shawarci mawakin nan Davido da ya cire wani faifan wakar…
Read More » -
Bidiyo: Dinner Bikin Ado Gwanja Da Amaryasa Maryam Paki
Kalli Yadda Ayi Shagalin Dinner Party Bikin Ado Gwanja Da Amaryarsa Maryam Zubairu Muhammad Paki. Ranar Alhamis Ne Ayi Shagalin…
Read More » -
Kalli Zafaffan hotuna Daga wajen Dinner Ado Gwanja da amarysa
Ado isah gwanja yau ne zai angwancewa kamar yadda munka kawo muku labari aurensa a yau ranar juma’a. Ado Gwanja…
Read More »









