Kannywood
Bidiyo: Dinner Bikin Ado Gwanja Da Amaryasa Maryam Paki


Advertisment
Kalli Yadda Ayi Shagalin Dinner Party Bikin Ado Gwanja Da Amaryarsa Maryam Zubairu Muhammad Paki.
Ranar Alhamis Ne Ayi Shagalin Dinner Bikin Na Ado Gwanja Da Sabuwar Amaryar Tasa Wato Maryam. Yau Kuma Jumma’a A Daura Auren Na Mawakin.
Jaruman KannyWood Da Kuma Mawaka Da Dama Ne Su Halarci Shagalin Dinner, Inda Kowa Yayi Tashi Bajinyar A Wajen Shagalin Na Dinner Abokin Sana’ar Tasu. Kalli Cikakken Bidiyon Yadda A Gudanar Da Dinner.