Kannywood
Hotuna: Ayiriri Momee Gombe Tayi auren ba zata
Jarumar Masana’atar Kannywood momee gombe tayi aure wanda ba zato ba tsammani kwatsam anka ga hotunan jaruman masanantar kannywood.
Momee Gombe ta wallafa wadanda hotuna ne a shafinta ma Instagram inda abin ya baiwa koma mamaki.
Dinbin jama’a sun taya ta murna sosai da fatan Allah ya bada zama lafiya amen .
Kamar yadda Shafin dokin ƙarfe tv sunka ruwaito.
Ga hotunan nan kasa.