Kannywood
Hotunan Yan Kannyood Da sunka Raka Abba Elmustapha shiga ofishinsa
Abba Elmustapha shugaban sakataren tace fina finai a jihar Kano da abba ya bashi wannan matsayi na shugaban tace fina finai.
Abba Elmustapha ya samu rakiyar yan uwa da abokan sana’ar yan Kannywood zuwa shiga ofishin domin kama aiki gadan gadan manya abokansa irin su ali nuhu,babba lahayatu da dai sauransu.
Ga hotunan nan kasa.