Kannywood
Kalli Zafaffan hotuna Daga wajen Dinner Ado Gwanja da amarysa
Advertisment
Ado isah gwanja yau ne zai angwancewa kamar yadda munka kawo muku labari aurensa a yau ranar juma’a.
Ado Gwanja zaiyi Aure ne bayan dogon zawarcin da yayi da tsohuwar matarsa maimunatu inda sai yau lokaci yayi.
Wannan sune hotunan wajen bikinsa nan gaba kadan zamu kawo muku wasu daga ciki.
Ga hotunan nan.