Kannywood
Zafaffan Hotunan Bilkisu shema ta dawo fim a fim din sanda
Jarumar Masana’atar Kannywood bilkisu shema wadda ta taka rawar gani a Masana’atar shirya fina finai ta jihar Kano.
Bilkisu shema tayi ɓatan dabo wanda wasu suke tunanin ko tayi aure ta daina harka film ne ko ta kowa wani kasuwanci ne.
Bilkisu shema ta fitar da Zafaffan hotuna daga wajen daukar Fim mai dogon zango sanda kenan wanda mamalakin Daddy Hikima Abale ne.
Ga hotunan nan kasa.