Hotunan da sunka Jawo cece kuce na Jaruma /mawakiya Mufeedah Princess
Aisha saleh wanda ankafi sani da Mufeedah Princess ta wallafa wasu hotuna a shafinta na sada zumunta da na jawo cece kuce sosai ga masoyanta da kuma yan uwa musulmai.
Aisha Saleh ta wallafa hotunan a shafinta na Instagram inda take cewa
“An haifita gidan da babu komai, amma yanzu tana cin abincin da cokalin zinare”.
Nan take mutane sunka fara tona albarkacin bakinsu.
Hausaloaded ta tattaro muku kadan daga cikin martanin mutane.
@Official khadiatou cewa take : Dan Allah ,Dan soyayyarki da Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam check your dm please”
@alarjee1 cewa yake: Allah yasa ki gane gaskiya mahaukaciya kawai Kuna bata sunan musulunci. Idiot
@abbakarmuhammad7928 cewa yake : Masoyiyata mufeeda ina ma ace Allah zai mallakamin ke amatsayin mata da naji dadi arayiwa nafi kowa sonki aduniyar nan ilove you my hubby
@malan_muhammad_aliyu_gusau cewa yake: Bae kamatava kina musulma kina kalan wannan shigar, kada kimanta fa ana mutuwa kinasa ana bacin iyayenki plc kidena