Abinda yasa munka soke lasisin yan Kannywood – Abba Elmustapha
Shugaban Hukumar Tace Fina-finai ta Kano Malam Abba Almustapha yayi karin bayani kan dalilan Gwamnati na soke lasisin yan masana’antar Kannywood.
Almustapha ya bayyana hakan ne yayin ziyarar da ya kai wa Kwamishinan Yada Labarai na Kano.
Yace abinda yasa domin kowa ganshi rududu darakta kowa kasan jarumi ne mai daukar bidiyo ko daukar hoto abun duk babu tsafta mun rasa ta ina zamu gyara abun to shiyasa idan munka soke kafin ka malaki lasin sai mun binciki ingnacinka da nagarta ka domin musan ta inga ka shiga.
Sa’a nan akwai bangare na masu talla magani shiyasa munka ce suzo mu tantance tallar da akwai kalamai na batsa da kuma kalman da basu dace al’umma jihar kano suji ba.
Sa’a akwai open theate wato gidan gala suma sunkace su tsaya chak domin munyi revoking lasin dinsu domin zamana shugaban mun kasa gane suwaye yayan wannan wajen.
Ga karin bayanin da yayi.