Kannywood
Yadda Mahaifiyar Abba Elmustapha da Yan uwansa na taya shi murna Samun shugabanci
Abba Elmustapha shine wanda Allah ya baiwa nagoracin Executive security shugaban hukumar tace fina finai a jihar kano da mai girma Gwamnan Abba Kabir Yusuf wanda aka fi kira da Abba gida gida ya nada.
Abba Elmustapha ya wallafa hotunan a shafinsa na sada zumunta ida ya rubuta.
“ABBA DAN GWAGWGO
S A I G O D I Y A
#abbanaabba2027”
Yan uwa da abokan arziki sun taya shi murna tare da yiwa mahaifinsa addu’a.
Ga hotunan nan kasa.