Addini
-
Ta Faru Ta ƙare: Ibn Taimiyya Ya Ce Sahabbai Ne Su Ka Fara Yin Mauludi — Sheikh Yusuf Ali
SHEIKH (DR) YUSUF ALI mashahurin malamin addinin Islama ne a Nijeriya kuma wanda ya fice wajen bayar da fatawoyi a…
Read More » -
Abin da ya sa muke yin Maulidi – inji Shehi Dahiru Usman Bauchi
Shahararren malamin nan masanin tafsirin Alkur’ani, Sheikh Shehu Dahiru Usman Bauchi ya yi jawabi ga manema labarai a karshen, inda…
Read More » -
Labari A Cikin Hotuna :-An Karrama Shugabannin IZALA a Kasar Spain
Daga Ibrahim Baba SuleimanKungiyar Wa’azin Musulunci ta Sautus Sunnah Europe mai rassa a kasashen Turai, ta karrama shugaban kungiyar jamaatu…
Read More » -
Maulidin Annabi S.a.w Ya Girmi Duk wata Ibada Ta Allah Daga Bakin Sheikh Abduljabbar kabara
Maulid Shugaba S.a.w Ya Girmi Dukkan Ibadun Allah Domin Anyi Maulidin Annabi S.a.w Tun Kafin monzo s.a.w Yazo Duniya Kuma Allah…
Read More » -
Lafazin Shiekh Ja’afar Mahmud Adam Kano (R) Game Da Mauludi Karanta
Malam yaci gaba da cewa:.“Shi yasa lokacin da muke musu da wadansu yan uwa kan batun MAULIDI MAULIDI MAULIDI muka…
Read More » -
Farfesa Galadanci ya Zama Sabon Limamin Masallacin kasa dake Abuja
Daga Ibrahim Baba SuleimanFarfesa Ahmad Sa’idu Galadanci a hukumance ya Zama sabon limamin masallacin kasa dake birnin tarayya Abuja.Farfesa Galadanci…
Read More » -
Budaddiyar Wasika Zuwa ga Sheikh Sani Yahaya Jingir
Assalamu’alaikum warah Matullahi Wa Bara Katuhu. A madadin ‘Yan kwamitin Yanar Gizo ta wannan kungiya, muna neman Alfarma a wajen…
Read More » -
HUKUNCIN SANYA TUFAFIN ARNA A GARURUWANSU:-Daga Dr. Aliyu Muh’d Sani
Lallai abu ne sananne saba wa Kafirai da Mushrikai a abubuwa na rayuwa da suka kebanta da su yana daga…
Read More » -
SHIGAR DA SU SHEIK BALA LAU SUKE YI A KASASHEN TURAWA SHINE DAIDAI A MAHANGAR ADDIN GA HUJJOJI KAMAE HAKA
Wani bangare na mutane suna suka da aibanta Shugaban Izalar Najeriya da Sakaren sa akan irin tufafin da suke sanyawa…
Read More » -
Kalli Hotunan Manya manya Malamai :-Musulunci Ba Bakauyen Addini Bane ga tambaya Akaramakallah
Dayawa mutane basu fahimci addini ba, ka wai suna yi masa hawan kawara. Inda wani zai ganka a matsayin kai…
Read More »