Addini

Farfesa Galadanci ya Zama Sabon Limamin Masallacin kasa dake Abuja

Advertisment


Daga Ibrahim Baba Suleiman

Farfesa Ahmad Sa’idu Galadanci a hukumance ya Zama sabon limamin masallacin kasa dake birnin tarayya Abuja.

Farfesa Galadanci Wanda shi ya Jagoranci Sallar Juma’a, Cikakken Ahlussunnah ne Wanda yayi rayuwa da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi.


Farfesa Galadanci ya taba Zama Ambasadan Kasar Naijeriya a Saudiyya, Wanda yayi Shekaru 8 a wannan matsayi, kafin daga bisani yazo yaci gaba da karantarwa.

Muna addu’ar Allah ya maka jagora, ya baka ikon adalci.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button