Addini
-
Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!! Wa’azin Kasa A Kontagora, Niger State Nigeria 2017
Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau Shugaban Majalisar Malamai Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo Daraktan agaji Injiniya Mustapha Imam Sitti…
Read More » -
Bamu Ci Kudin Makamai Ba Inji Kungiyar Izala Daga Sheikh Kabiru Hauruna Gombe
Daya daga cikin jagororin Kungiyar Jama’atu Izalatul Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), Sheikh Kabiru Gombe, ya musanta zargin da ake…
Read More » -
Mata sun fi maza bukatar wa’azi — Sheikh Kabiru Haruna Gombe
Babban sakataren kungiyar Jama’atu Izalatul Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS),Sheikh Kabiru Haruna Gombe, ya shaida wa BBC dalilin da ya…
Read More » -
Ban taba ambaton Sheikh Dahiru Bauchi a wa’azina ba — inji Sheikh Kabiru Haruna Gombe
Babban sakataren kungiyar Jama’atu Izalatul Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), Sheikh Kabiru Gombe, ya musanta cewa yana yawan ambaton sunan…
Read More » -
Hadarin Zama Da Mace Daya !!! Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Zama da mace daya yana kawo illoli da dama ga magidanci da su mata kansu da kuma al`umma. **** ILLOLI…
Read More » -
Video :-kalli bidiyon Borin Kunya Da AbdulJabbar Yayi A Cikin Massalaci Da DPO Ya Bashi UMurni
? Abduljabbar abokin *DPO*KO WAYE BANDA DPO ?Abduljabbar yaje ya ziga mabiyansa akan suzo Su Masallacin Su bazasu bari Malam…
Read More » -
Dan Fodiyo Ya ce :- Yin Maulidi Bidi’a ce Abar Kyamar Ga Hujja kamar Haka Dr Ibrahim Jalo Jalingo
SHEHU Dan Fodiyo ya ce cikin littafinsa: Ihyaa’us Sunnah Wa Iqmaadul Bid’ah shafi na 104 :-((فان قلت ما حكم ما…
Read More » -
Audio:- Kisan Da Akawa Sayyadina Usman Dai-Dai Ne A Wajan AbdulJabar
Abduljabbar yace: Mene ne dalilin da zakaga aibun wadan da suka kashe *Sayyadina Usman* shi da suka kashe shi domin…
Read More » -
Shin Kasan Waye Ya Kafa Kunhiyar Izala❓ Daga Abduljabar Nasiru Kabara ?
Gaskiya *Abduljabbar* dan rainin wayo ne wai shin kasan waye ya kafa kungiyar izala ❓Dan Allah ka saurari sunan wanda…
Read More » -
Audio:- Saukar Da Audion AbdulJabar Yace YAFI Duk Yan Izalar Duniya Ilimi !!!
Hhhh Abduljabbar makaryacin banza ?Amma jama’a ku fahimci wani abu idan Abduljabbar yace Dan izala tofa ba yana nufin yan…
Read More »