Addini

Kalli Hotunan Manya manya Malamai :-Musulunci Ba Bakauyen Addini Bane ga tambaya Akaramakallah


Dayawa mutane basu fahimci addini ba, ka wai suna yi masa hawan kawara. Inda wani zai ganka a matsayin kai ba cikaken musulmi bane idan ka saka kananan kaya.

Idan aka tambeshi hujja sai yace “ka yan yahudu da nasara ne. Kuma ance kada muyi koyi da su.”  Wannan ita ce hujjar sa.

Toh ga tambaya  Akaramakallah.

1. A cikin kabilun da akafi samu  yahudawa da nasara, kamar su turawa da sauransu.
Nasan kasan akwai musulmai a cikin su, mine ne matsayin saka kananan kayan da suke yi ?

2. kai da kake saka kaftani da hula ina kagan su a cikin kur’ani ko hadisi. ?

3. Waya halak ta maka al’adarka ta saka kaftani da hula?

4. Mine ne matsayin Dr. Zakir naik,  Dr bilal Philip, Ahmad Ddad da Nouhman khan. A wurinka?

Addini ba bakauye bane yana tafiya de-de da yadda zamani yake ba tare da an canja shi ba.

Malam ku chila ku sarara Allah ya kara daukaka.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button