Addini

Kungiyar Izala Ta Sauka Kasar Jamus Domin Gudanar Da Gagarumin Wa’azi (kalli Hotuna)

Advertisment


Wata tawagar malamman Izala daga Nijeriya da ta hada wasu fitattun malumai da suka hada:

Sheikh Bala Lau, Sheikh Kabiru Haruna Gombe, Sheikh Dr. Jabir Sani Mai Hula Sokoto, Sheikh Saifuddeen, (Daga Spain) Sheikh Mahmod da Sheikh Bature Amin.(daga UK) za su gabatar da gagarumin wa’azi mai taken ‘Farfadowar Muryar Sunnah a  kasashen Turawa’.

Wanda za a yi a ranakun 31/3/2018 da 1-4-2018 Masjid Rahma Being, Gesunbrunnen 1 20537, Hamburng karfe 12:00 na safe da BuegerHaus Wilheems Burgh Mengestrasse 2021107 Hamburg 10:00-20:00.

Ga hotunan kamar haka

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button