Addini
VIDEO : GANI YA KORI JI !!! Bayyanar Shehu Ibrahim Inyass A Abuja
GANI YA KORI JI !!!
VIDEO: Bayyanar Shehu Ibrahim Inyass a fitilar haska hanya yayin taron Maulidi da ya gudana jiya a Kaduna.
Kalli yadda jama’a suke hawa kan fitilun domin sumbatar Shehun Malamin.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.







