Addini
AUDIO : hukuncin Tura Sako A Social Media – Dr Isah Aliyu Pantami
Advertisment
MENENE HUKUNCIN SAKON DA AKE TUROWA A SOCIAL MEDIA, ACE KUMA KAIMA KA TURA ZUWA GA WASU ADADIN MUTANE??
Wanda ake cewa idan ka tura zaka samu arziki kaza, zaka samu karin girma ko ka samu cigaba a kasuwancinka ko idan baka tura ba zaka hadu da bala’in Allah.
“`Amsa daga bakin“`
*Dr.Isa Ali Ibrahim Fantami*
(hafizahullah)
*Ayi sauraro lafiya*??
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com






