Addini
-
Hukuncin Azumin Matar Da Ta Sanya Hannu A Gabanta (Farji)
TAMBAYA TA 2746*******************Assalamu alaikum malam Dan Allah inaso a amsa min tambaya, a xauren fiqhu na dauki numbar Nan, inada…
Read More » -
Nasihar Sheikh Kabiru Gombe Zuwa Ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari
Jajirtaccen Malamin addinin Musulunci na Afirka baki daya Sheikh Dr Kabir Haruna Gombe ya sauke nauyin da Allah Ya daura…
Read More » -
Ko Ka So, Ko Ba Ka So Ba Sai Mun Jagoranci Sallar Idi A Kaduna, Sakon Sheikh Abubakar Salihu Zaria Ga Gwamna Elrufai
Shahararren malamin addinin musuluncin nan na kungiyar Jama’tu Izalatil Bid’a Wa Ikamatis Sunnah, Sheikh Abubakar Salihu Zaria, ya ce sun…
Read More » -
Bidiyo :Inah Lillahi wa’innah Alaihi Raju’un! Wata sabuwar Tabargazar Yan Darikar Tijjaniya Akan…
Wannan wani bidiyo ne da tashar Brother tv na wallafa wanda bazan ce komai ba. Sai dai A’uzubillahi ku saurara…
Read More » -
An raunata mutane 8 Yayin Rikici Tsakanin ‘yan Izala da Tijjaniyya a kan limancin Masallacin Juma’a
A kalla mutane takwas aka raunata yayin wani rikici da ya barke a tsakanin mabiya darikun addinin Musulunci biyu a…
Read More » -
Bidiyo : Asalin Darikar Tijjaniya Sheikh Bello Yabo Yayiwa Darikar Tijjaniya Fata Fata Da Malamanta
Wannan wani bidiyo ne da yake fadin asalin ita darikar tijjaniyya da malamanta fata fata. Wanda a ciki zakuji abubuwan…
Read More » -
Bidiyo : Ka Bude Mana Masallatan Mu Na Juma’a Kira Da Babba Murya || Martani Malam Zuwa Ga Buhari
Wannan wani sabon bidiyo ne na Sheikh abdulrazak Yahya Haifan yayiwa shugaban nin Nigeriya tun daga matakin shugaban kasa Buhari…
Read More » -
Aya Cire Tsoro ! Sheikh Dr Abdallah G/Kaya Na Rokon Gwamnati Ta Bada Ayi Sallar juma’a
Shahararren Malamin addinin Musulunci Sheikh Dr Abdullahi Umar Usman Gadon-kaya yana mai rokon gwamnati da ta bada dama a fita…
Read More » -
CORONA VIRUS: Malamai Sun Yi Gaggawa Wajen Bada Fatawar Rufe Masallatai, Inji Sheikh Sani Khalifa Abdulkadir Zariya
“Kafin malamai su bada fatawar hallacin rufe masallatai saboda gudun yaduwar cutar corona virua ya kamata su zurfafa wajen bibiyar…
Read More » -
Ina godiya Da Addu’o’in Da kuke min:Ina sanar daku cewa ina samun sauki sosai>>Sheikh Daurawa
Shehin malamin addinin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya mika godiyarsa ga ‘yan uwa da suke sakashi cikin addu’o’in su…
Read More »