Addini
Bidiyo : Asalin Darikar Tijjaniya Sheikh Bello Yabo Yayiwa Darikar Tijjaniya Fata Fata Da Malamanta
Wannan wani bidiyo ne da yake fadin asalin ita darikar tijjaniyya da malamanta fata fata.
Wanda a ciki zakuji abubuwan mamaki da malam ya kawo akan darikar tijjaniyya.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

![[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:] - Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/04/FB_IMG_1649081565215.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)
