Addini
-
Bidiyo : Malam ya Dauki Zafin Da Bai Taba Dauka ba Akan Mubarak Bala Da zagi Manzon Allah A Kano Subhanallahi
Wannan wata nasiha ce wanda malam yayi kan Mubarak bala mai cewa Babu Allah A’uzubillahi wanda shine wannan malamin yayi…
Read More » -
Yadda Wasu Musulmi Suke Azumi A Garin Da Rana Ba Ta Faduwa
Garin Kiruna wanda yake da yawan Musulmi da suka kai 700, galibin jama’ar cikinsa masu sana’ar hakar ma’adanai ne. Garin…
Read More » -
AUDIO : Mugun Tanadin Masu Mamayar Duniya yahudu – Mal Bashir Ahmad Sani Sokoto
Wannan jawabin ya fito ne daga bakin Malamin addinin Musulunci masanin kimiyya Ash-sheikh Dr Bashir Ahmad Sani Sokoto cikin darasin…
Read More » -
Mai Martaba Tsohon Sarkin Kano Mal Muhammadu Sanusi II yayi Raddi Ga ‘Yan Boko Aqeedah
A karatunsa na jiya, wanda yake gudana cikin littafin “Madaarijus Salikeena”, Mai Martaba ya karanta tambaya da aka yi masa…
Read More » -
Bidiyo: Sabon Raddin Asadus sunnah : Budadiyar Wasika Zuwa Ga Manyan Malaman Darikar Tijjaniya Da Qadiriyya
Wannan wani sabon raddi ne da Sheikh Yusuf musa asadus sunnah nayiwa manya manyan malaman darikar tijjaniyya da Qadiriyya. Wanda…
Read More » -
Bidiyo: Kalli Bidiyo Hadisan Da Anka Kirkira Na Karya sun Ninka Na Gaskiya – Sheikh Abduljabbar
To fa a cikin wannan bidiyo da shafin Hausaloaded ya samu a wani shafin Youtube mai suna kudin shahara. Wanda…
Read More » -
SANARWA: An Ga Watan Ramadan A Nijeriya – Sarkin Musulmi Sa’a d Abubakar Na ukku
SANARWA SANARWA Mai Alfarma sarkin musulmi Sa’ad Abubakar Na Ukku cewa Mun samu Labarin cewa anga Jinjin watan Ramadan a…
Read More » -
KADA KA BARI A BAKA LABARI!! – Labari Mai Ban Al’ajabi Akan Cutar Coronavirus – Sheikh Muhammad R/Lemo
LABARI MAI BAN AL’AJABI AKAN COVID 19 DAGA ALLAH NE Ash- Sheikh Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo. Wannan wani labari…
Read More » -
Audio : Cutar Korona Bairos Ba Annoba Bace, Bala’i Ne – Sheikh Abbas Jega
Shehin Malamin addinin Musulunci a Nigeria Ash-sheikh Abbas Jega, yayi bincike a duniyar ilmi ya duba manyan litattafai na addinin…
Read More » -
Bidiyo : Allahu Akbar!! Wata Rana a Hana Sallar Juma’ah | Sheikh Muhammad Auwal Adam Albaniy Zaria Rahimahullah.
A cikin yan kwanakin nan akwai short clip din da yayi yawo inda akaji Babban Malamin mu Shaykh Albaniy Zaria…
Read More »