Addini
Bidiyo : Ka Bude Mana Masallatan Mu Na Juma’a Kira Da Babba Murya || Martani Malam Zuwa Ga Buhari
Advertisment
Wannan wani sabon bidiyo ne na Sheikh abdulrazak Yahya Haifan yayiwa shugaban nin Nigeriya tun daga matakin shugaban kasa Buhari zuwa ga masu rike da mukamin na siyasa.
Wanda cewa Miyasa za’a bari aje kasuwa amma baza’a bari aje Masallatai ba.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com