Labarai
Nabar wasiyya: Idan dan Apc yazo sallah gawa ta Allah ya isa – inji Dan malam


Advertisment
Wani magidanci da talabijin mai suna zamani tv sun wallafa cewa Alh.Garba Dahiru Dan malam ya bar wasiyya ga ‘ya’yansa cewa idan ya mutu dan jam’iyyar apc da ke mulki yanzu tun daga lokacin mulkin muhammadu Buhari har zuwa shugaban kasa bola Ahmed Tinubu.
Wannan mutum mai suna Alh.Garba Dahiru Dan malam yabar wasiyya akan cewa
“Idan dan Apc yazo sallah gawa na ko a rashin sani Allah ya isa ko ya bayar da tarbiyya wa ‘ya’yana Allah ya isa” – inji Dan malam.
Dan malam ya fadi dalili da yasa ya fadi hakan a irin dukan da yake sha a wannan mulkin na jam’iyar Apc.
Ga bidiyon nan ku saurara.