Labarai

Sheikh Murtala Assada sokoto Yayi tonon silili akan kisan sarkin Gobir (bidiyo)

Sheikh Murtala Assada sokoto a yau da yayi karatu ya bude aiki kan wautar da hankalin mutane da ankayi akan kisan gilla da ankayiwa sarkin Gobir.

Sheikh Murtala Assada sokoto ya fadi wasan kura da gwamnatin tarayya da gwamnatin Sokoto tayi da rayuwar dattijo sarkin Gobir Alh isah Muhammadu bawa da yafi kwana ashirin a hannun yan bindiga wanda a karshe sunka kashe shi.

A cikin wannan bidiyo na malam Murtala Assada ya yi tonon silili wanda abun sai ya baka mamaki musamman akan al’amarin karamin ministan tsaro da yazo Sokoto.

Ga bidiyon nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button