Hausa Musics

MUSIC : Tasi’u Unguwar Ukku – Arewa

Advertisment

Tasi’u Unguwar Ukku mawaki ne da ya dade yana rena wakoki wanda tun can baya.

Shine yau yazo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Arewa”

Tasi’u Unguwar Ukku yayi Wakar arewa ne domin irin yadda arewa take cikin takaici amma wasu ke zuwa suna nuna cewa babu matsala ma’ana yana fadin hakan ne ga dan uwansa mawaki.

Tasi’u Unguwar Ukku yayi wakar ne domin nuna rashin jin dadinsa.

Kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wakar.

Related Articles

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button