Hausa Musics

MUSIC : Sabuwar Wakar Abdul D One – Na Cika Burin Soyayya

Asaalamu alaikum warahamatullah barkamu da yau da fatan kowa yana lafiya a yau na kara zo muku da wakar abdul d one mai suna “Na Cika Burin Soyayya” wanda a Gaskiya wannan wakar tayi dadi sosai.
Karda ku bari a baku labari.

Download music here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button