Labarai
Bidiyon yadda zaku samu coins a daily tasks na “Cats project”
Sabuwa hanya da anka fito da shi cats project na daily tasks wanda shi wannan project shine ya dade bai da daily checking tasks da ake samun coins.
A yanzu nan mun samu wannan bidiyo daga dan baiwa Rabiu Biyora ya fitar da sabon tsarin yadda ake tara coins a kullum.
Ina yan baiwa ga bidiyon nan domin ku kalla da kyau domin tara coins masu yawa a wannan project.
Ga bidiyon nan.