Hausa Musics
MUSIC : Dan musa New prince- Kwankwalati
Advertisment
The Famous and young singer Dan musa price Gombe release new brand music song Title “kwankwalati”
Wakar kwankwalati waka ce wanda tayi trending a kafaffen sada zumunta wanda to yau an fitar da wakar.
Dan musa yayi shahara wajen wakokin soyayya da na siyasa duba da irin yadda suke taka rawa a cikin matasan mawaka.
Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
Advertisment