Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Hamisu Breaker – Jiki Da Jini Ft kb International
Wannan wata sabuwa waka ce ta hamisu Breaker wanda fasihin yan rawar nan ya hau wannnan wakar wato kb International
A cikin sunan wannan waka mai suna ” Jiki Da Jini wanda munka kawo muku bidiyo daga shafin mawakin.
Zaku kuma iya saukar da wannan waka Audio da ma Bidiyo ga mai bukata.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.



