Hausa Musics
MUSIC : sadiQ Saleh – Mai kishina
Advertisment
Nigerian young artist sadiq saleh release new and brand music song tittle “Mai kishina “
Matashin mawakin nan kuma wanda yayi fice a wajen wakokin soyayya sadiq Saleh kenan wanda yayi wakar abin ya motsa da ta samu karbuwa nan take.
SadiQ saleh ya fitar da sabuwa waka mai suna “Mai kishina ” wanda itama ya sanya kalamai sosai na soyayya.
SadiQ saleh mawaki ne da kwana baya ya fitar da waka darasul auwal wanda ita ma babu karya tayi fice sosai a kafafen sadarwa.
Advertisment
Kuyi amfani da download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.