Hausa Musics
MUSIC : SadiQ Saleh – Ga wacce Nake so
Advertisment
Nigerian young artist sadiq saleh release new and brand music song tittle “Ga Wacce Nake so”
Matashin mawakin nan kuma wanda yayi fice a wajen wakokin soyayya sadiq Saleh kenan wanda yayi wakar abin ya motsa da ta samu karbuwa nan take.
SadiQ saleh ya fitar da sabuwa waka mai suna “Ga wacce Nake so” wanda itama ya sanya kalamai sosai na soyayya.
SadiQ saleh mawaki ne da kwana baya ya fitar da waka darasul auwal wanda ita ma babu karya tayi fice sosai a kafafen sadarwa.
Advertisment
Kuyi amfani da download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.