Hausa Musics
MUSIC: Hamisu Breaker – Tsoro
Nigerian artist Hamisu Breaker is back with a fresh track, and it’s definitely a vibe! “Tsoro ” is a hot new song that’s sure to get you moving.
Hamisu yusuf breaker a cikin sabuwa shekarar nan ya fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna “Tsoro”.
Hamisu breaker mutum ne da ya kware wajen wakokin so da kauna a kasar hausa prodcure by Kasheepu Amjad record
Tsoro waka ce da ta samu kokari wajen tace kalamai da hikima da azanci a cikin baitocin wannan waka.