Hausa Musics

[MUSIC] Farfesan waka – Hanyar Kaduna Remix 2022

Advertisment
Farfesan waka - Hanyar Kaduna Remix 2022

Suleman Farfesan waka ya fitar da sabuwa waka mai suna ‘Hanyar Kaduna Remix 2022’.

Farfesan waka yana kira ga matasan Nigeria da su jajirce wajen neman takansu domin sune goben nigeria.

A cikin wannan sabon album mai suna zamantakewa wakokin akwai nishadantarwa tunanarwa da fadakarwa duk a cikinsu.

Kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa domin sauke wakar a wayoyinku.

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button