Hausa Musics
MUSIC : Sarkin Waka – Tsayaye Dan Lamido
Advertisment


Sarkin waka nazir m Ahmad ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna ‘Tsayaye dan Lamido Na II’.
Ya fitar da wakar nan a lokacin da ankayi bukin taron Muhammad sanusi lamido Na II a garin kaduna kwanan baya.
Wanda sarkin waka ya chashe sosai wajen inda ankayi masa hadarin nairori wanda ba’a cewa komai daman anyi abu wajen masu abu.






