Hausa Musics
MUSIC : Aminu Alan waka ~ Manir Dan Iya ( Walin Sokoto)
Wannan wata sabuwa wakar Aminu Abubakar ladan wanda yayiwa walin Sokoto manir Dan Iya sardaunan kware mataimakin gwamnan jahar Sakkwato.
Wanda a cikin wannan wakar yana fadin tsatson asalin manir dan iya wanda zakuji irin yadda yayi tsatso da usman danfodiyo.
Za’a nada shi wannan sarautar walin Sokoto a ranar asabar mai zuwa 19/12/2020 shine aminu alan waka shima ya rera tashi waka gudumuwa.