Labarai

Ta sanya a kashe mijinta saboda ya bata Jari tayi sana’a

Rundunar yan sanda jihar kaduna tayi nasarar kama wata mata da ta yi hayan wasu mata domin su kashe mijinta mai suna sani Abubakar.

Matar ta bayyana cewa shekarar su biyar da aure, wanda kaga dai ba yara bane wanda wannan wane irin aiki ne haka.

Ga abin da matar tafi fadi a taron manema labarai a shelakwatar yan sanda.

” Na sanya a kashe mijina saboda ya bani jari ya lala ce naira dubu ɗari huhu , babu wanda ya bani shawarar na kashe shi domin duk mai wannan tunani ma ta daina domin yanzu ni nayi nadama”.

Matasan da ta dauko sun ɓurma masa wuka amma bai mutu, inda matar take cewa hankalinta ya tashi sosai.

“Na biya matasa naira dubu hamsin bayan idan an gama addu’a ukku sai na cika musu ragowar kudi” – inji ita matar.

Manema labarai sun samu zantawa da matasan da ita wannan matar ta dauko haya domin su kashe mijinta ga yadda labarin ya kasance sai ku kalla a faifain bidiyo.

@jkdmedia_ Ta Yi hayan makasa akan Naira dubu 80 su kashe mijinta akan jarin Naira dubu dari 400 a kaduna. #fyp #foryou #jkd #jkdtv #foryourpage ♬ original sound – JKD TV/Hamada FM

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button