Hausa Musics

MUSIC : Alan Waka  – chanjin Kudi ft miftahu Umar

 

Tabbas wannan sabuwa wakar Aminu Abubakar Alan Waka mai suna  ‘chanjin kudi’ irin yadda al’ummar sunka shiga cikin rudani da kakani kayi.

MUSIC : Alan Waka  - chanjin Kudi ft miftahu Umar

Zakuji yadda Aminu abubakar ladan alan  yayi amfani da hikimarsa da adabinsa wajen zakulo kadan daga cikin darajar uba.

Wakar Chanjin Kudi waka ce wanda alan waka yayi inda duk mai sauraren wakokinsa basai anyi masa dogon bayyanai.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button