Hausa Musics
MUSIC : Shamsu ETC : Muhadu Muhadakai
Ha wa yau dai muna tare da shamsu ETC wanda ya rera wakarsa mai suna “muhadu muhadakai” da jin sunan wannan waka yayi tane akan kira ga mutane da su hada kai domin sai da hadin kai ake samun cigaba.
Wanda idan kunka saurari wakar wannan fasihin mawakin zaku fahimce shi sosai.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com