Hausa Musics
Isah Ayagi – Zancen Duniya


Advertisment
Isah Ayagi – zancen duniya Download Mp3 latest music song
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “Zancen Duniya “inda zakuji dadin wakar
Isah Ayagi yayi wakar Sirrin Zuci a wanann shekara ta 2024 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar “Zancen Duniya “tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.
Zakuyi iya amfani da Download domin saukar da wakar.