Hausa Musics
MUSIC : Umar Mb – Yahoo Boy
Umar Mb matashin mawaki wanda yayi fice sosai wajen iya kwaliya dan gaye shima ya faso gari.
Umar Mb yazo da sabuwa tasa waka mai suna Mai tafiya wanda zaku kalamai sosai a cikinta wanda zakuyi maraba da ita.
Yahoo Boy waka ce da ta samu akwai sosai wajen kokarin nishadantar da masoya da dai sauransu.
Zaku iya kallon wakar kai tsaye kuma zaku iya saukewa a wayoyinku.