Hausa Musics

VIDEO + AUDIO : Hamisu Breaker – Cikar Muradina

Wannan wata sabuwa waka ce ta fasihin mawaki hamisu Breaker wanda munka kawo muku sababin wakokinsa kamar ‘ Kauna ta mace ‘ ‘ karshen Kauna’ a yau ma yazo muku da wata waka.
Mai suna ‘ cikar Muradina’ wanda kai da jin wannan kalma kasan akwai kalamai a cikinta ba sai an tsaya wani dogon tawaili ba.
Download enjoy and Share

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button