Hausa Musics
MUSIC : Nazifi Asnanic – Bahillata Yar Yarinya
Advertisment
Albishirinku ma’abota ziyarar wannan shafi a yau mun sake zo muku da sabuwar waka ta shahararren mawaki wanda ake yiwa lakabi da man kwada baka kwana (barci) wanda duk ma’abuci sauraren wakokin hausa yasan wannan mutum.
Nazifi asnanic ya zo kum da sabuwa wakarsa mai suna” Bahillat Yar yarinya” wanda ita dai wakar ta soyayya cell.
Kada ka bari a baka labari.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com